Sauce din albasa me lawashi da attaruhu

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan sauce tana da dadi aci ta da shinkafa ko doya

Sauce din albasa me lawashi da attaruhu

Wannan sauce tana da dadi aci ta da shinkafa ko doya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mins
1 yawan abinchi
  1. Attaruhu biyar
  2. Albasa me lawashi uku
  3. Maggi biyu
  4. Onga daya
  5. chokaliCurry Rabin karamin
  6. Mai
  7. Manja
  8. Rosemary

Umarnin dafa abinci

20mins
  1. 1

    Zaki markada attaruhu da albasa me lawashi,Amma kada yayi laushi sosae

  2. 2

    Ki zuba Mai da manja yadda zae soya Miki sauce din kisa albasa har ya soyu

  3. 3

    Ki kawo markaden da kikayi ki zuba ki zuba rosemary, ki soya sannan ki saka Maggi onga da curry ki juya ki bashi minti uku ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes