Lemon abarba da danyar citta
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki cire bayan ayabarki ki yanka kanana ki zuba a blender saiki gyara cittarki ki cire bayanta ki yankata kana ki zuba acikin abarbar saiki zuba ruwa kiyi blending har Yayi smooth ki tace ki kara ruwa kmr kofi daya kisa sugar da ice cubes ko kisa a fridge yayi sanyi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Lemon abarba da beetroot
Wannan lemo ne mai dadi da amfani a jiki, ina yawan yiwa iyalina wadannan nau'in lemuka saboda kara lafiya da kariya daga shan lemuka masu illah a jikin dan Adam. Askab Kitchen -
-
-
Lemon danyar citta da lemon tsami
Ina fama da tumbi shiyasa nake hada wannan lemon nake sha domin yadan rage mun. #lemu Tata sisters -
-
-
-
Lemon Abarba,🍍Tufa🍏 Da Karas
Wannan lemo naji dadin sa matuqa iyali nah sun yaba da irin yanda na hada musu shi. Yar uwah ki gwada ki bani labari🤗 Ummu Sulaymah -
Lemon yalo da danyar citta
Tsohuwa ta tana son data(yalo) hakan yasa nace bari na gwada yin lemon ko zataji dadi sai gashi Harda neman kari. #lemu Khady Dharuna -
-
Lemun citta da abarba
Lemun citta yanakara lafiya ajiki sannan yanada dadi wurin karrama baki da ita TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Lemon tsamiya, danyar citta da lemon zaki
Nayi amfani da ragowar lemon tsamiya da ya rage min, sai na markada lemon zaki na zuba akai ya bada dandano me dadi da ma'ana.#kanostate Khady Dharuna -
-
-
Lemon cucumber da danyar citta
#Lemu. Yana da matukar dadi ga amfani a jiki sannan kuma kayan da akayi amfani dashi wajan hadin duk na gargajiya ne ummusabeer -
-
-
-
-
-
-
Lemun citta mai abarba
#flavorNikam dai ina matuqar San abarba, shiyasa nikam banqi shanta ko da yaushe bah Muas_delicacy -
-
Lemon Danyar Citta Da Na'ana'a😋
Badai lafia ba wannan lemon yar uwa gwada wannan lemon nawa kiji yanda muka ji ni da iyali nah😜in kuna fama da wata yar mura ko tari in shaa Allah zaku samu sauki.#1post1hope Ummu Sulaymah -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8372887
sharhai