Dambun masara d wake

Rukayya Kabir Golden @rukkygolden
Cooking Instructions
- 1
Ki wanke tsakin masarar ki Kira tuknya a wuta ki turara ta tare d gyada
- 2
Ki sa zogale d attaruhu d albasa d Mai d Dan gishiri ki Kara barinsa y turara sosai sai ki sauke ki kwashe
- 3
Ki soya Mai a ci d yaji ko da dakkaken kuli kulli
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
Akara(kosai) Akara(kosai)
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan .Yana da dadi sosai ZUM's Kitchen -
-
Fish papper Fish papper
#Ramadancontest#Ramadandishrecipe#cookpadramadan. so Delicious ZUM's Kitchen -
Miyar kayan lambu Miyar kayan lambu
Yana da muhimmaci ga lafiya Kuma kowa zai iya ci sann Kuma kowa zai iya yi Habiba Abubakar -
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/12897712
Comments