Kunun gyada

Kunu is my favorite most especially with Kosai😋just give it a try.
Kunun gyada
Kunu is my favorite most especially with Kosai😋just give it a try.
Steps
- 1
Dafarko zaki kai a surface miki gero sannan a hada da barkono kadan, citta da kanun fari a nika yayi laushi sai a tankade da rariya mai laushi.
- 2
Ki murje gyada sannan ki maidata gari sannan ki zuba a ruwa mara yawa ki dameta, sannan kisa rariya mai laushi ki tace, ki zuba a tukunya sannan ki daura akan stove y tafasa sosai.
- 3
Ki jika tsamiya da ruwa kadan ki tace, sai ki dauko garinki ki zuba iya yanda kikeso a cikin ruwan tsamiya ki juwa.
- 4
Ki dauko tafasasshen ruwan gyadarki ki zuba a ciki ki juya zakiga yayi kauri, saiki zuba madara da sugar ki barshi y huce sai ashamed dadi lfy. Yafi dadi da duminsa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Madhumita Bishnu
-

Bethica Das
-

Five Minute Healthy Vegetable Meal
Rumana Irfan
-

Francesco
-

Methi Thepla With Dry Chana Sabji
Rita Talukdar Adak
-

chef Nidhi Bole
-

Tom Jacobs -

Foodielover
-

Sam Martyn
-

Keto Chocolate Peanut Butter Fat Bombs
CookingWithCuda
-

King-Crimson
-

skunkmonkey101
-

Areeba Masroor
-

Beryl otieno
-

Mulunga Alukwe
-

Kehkashan Siddique
-

Areeba Masroor
-

Micere -

Areeba Masroor
-

Saima Sameer Ali
-

Micere -

Spring Rolls 💝#CookPadRamadan #IftarSpecialWithHuma
Namiya Ahmed














Comments