Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Manja
  3. Ajino moto salt
  4. Salat cocumber tomato albasa
  5. Water
  6. Yaji

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki wanke tukunya kisa ruwa dai dai tsakin ki zai dahu sai ki barsa ya tafasa sai ki wanke tsakin ki sai ki kawo magginki da gishiri to test ki zuba sai ki kawo tsakin nn ki zuba karki matsa a gun kita juyaa shi sai yyi kauri yanda kike so sai ki sauke

  2. 2

    Sai ki soya manja ki gyara salat dinki ki wanke sai ki zuba aci ddi lafiya

  3. 3

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema Babaye
Haleema Babaye @cook_18186737
on

Comments (2)

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
pls tsakin masarar? Barxonta xa'ayi ko niqota xa'ayi sosai sai a tankadeta to tsakin dake ragewa kan rariya shine tsakin?

Similar Recipes