Tuwan shinkafa da miyar danyan kubewa

Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
Kaduna State

Abincin gargajiya ne, Kuma yanada saukin yi, gashi yana Kara lfy a jiki.

Tuwan shinkafa da miyar danyan kubewa

Abincin gargajiya ne, Kuma yanada saukin yi, gashi yana Kara lfy a jiki.

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

awa daya
mutum biyar
  1. Shinkafar tuwo gwangwane biyu
  2. Kubawa danya
  3. Kayan miya
  4. Magi
  5. Gishiri kadan
  6. Danyar citta
  7. Mai

Cooking Instructions

awa daya
  1. 1

    Da farko kisami shinkafar towun ki kigarata, kiwanke ta sai ki zuba acikin tukunya ki dura akan huta.

  2. 2

    Kibata mintuna tadahu ruwan ya tsotso, idan ruwan ya stosto sai kituka zaki'iyasa semo ki dure. Idan kituka kabashi minti biyu sai kikwashe.

  3. 3

    Kisami tukunya ki dura akan huta kizuba ruwa kufi biyu kibarshi yatafasa, kisami kubewar ki kiwanke sai ki gogata kisami kamar guda uku ki yanka.

  4. 4
  5. 5
  6. 6
  7. 7

    Idan ruwan ya tafasa, sai kizuba kubewar da Kika goga kibata mintuna uku, sai kizuba gishiri kadan da danyar cittar ki kijuyasu, sannan kizuba kubewar da kikayan ka ki rufe kibarshi kamar minti biyu.

  8. 8

    Kisami kayan miyar ki, kiwanke ki Nika kidura akan huta, idan ruwan ya stosto sai kizuba magi da gishiri kadan da mai da dan kuri din ki.

  9. 9

    Idan zakiyi da nama tunfarko sai ki tafasa shi, idan kin had miyar sai kizuba acikin. ACI DADI LFY.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummubasma
Ummubasma @cook_18082811
on
Kaduna State

Comments

Similar Recipes