Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Waken soya
  2. Tattasai,tumatur,attaruhu
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Gishiri
  6. Mai
  7. Alayyahu
  8. Tafarnuwa
  9. Kori

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki markaso waken soya kitace,ki Dora awuta dahu kisa ruwan tsami inya dunkule sai kisa a colender ya tsane

  2. 2

    Kisani kayan miyarki ki jajjjaga kisa a tukunya tare da mai ki soya. Saiki kawo awara dakika tsane ki zuba da magi da gishiri dasauransu.zaki Iya kara ruwa kadan, ki ci gaba da soyawa saikinga yayi sai sauke zaki Iya ci da biredi ko da soyayyiyar awara ko doya.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummuabul
Ummuabul @B171161
on
Jigawa State

Similar Recipes