Farfesun naman sa da fanke

Ayyush_hadejia @cook_14256791
Fanke da farfesu akwai dadi😋😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki tsaftace naman ki kiwanke shi saikisa a tukunya ki ki juye, maggi thyme tafarnuwa citta maggi citta da gishiri, saikisa ruwa
- 2
Saiki yanka albasa ki wanke kijuye saiki jajjaga taruhu kijuye
- 3
Zaki saka ruwa saiki rufe tukunyan ki barshi yay ta tafasa har yay laushin dakike buqata
- 4
Fanke, zaki tankade flour saiki hde da yeast din da sugar da gishiri ki gauraya, zaki sa ruwa mai dumi ki kwaba amma kar yay tauri zaki kwabashi ruwa ruwa ne, saiki rufe a wuri mai dumi awa1 saiki dauko shi ki dora mai da dan dama yayi zafi saiki na curawa da hannunki kina sakawa aman in yayi saiki juya shi, shikenan.
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Farfesun kifi kala biyu
Farfesun kifi hanyace ta sarrafa kifi yadda zaiyi dadi wajen ci, sannan shi kansa farfesun ana hadashi da abubuwa da yawa wajen cinsa. #parpesurecipecontest Ayyush_hadejia -
-
Farfesun Naman Sa
Yanayin damuna akwai sanyi da mura in mutum na Shan farfesu zai ke rage sanyi Yar Mama -
Farfesun Naman Sa Mai daddawa
Ina son sa Daddawa a farfesu saboda yana min dadi sosai.Barka da Juma'a. Aunty Jamila Tunau and Aunty Mariya. Yar Mama -
Fanke
Akwai wata kawata kullum idan zatazo gidana sai tace namata fanke toh yauma haka Kuma da tatashi sai sukazo kusan su biyar kuma sunji dadin fanken sosai sunyaba TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Soyayyen naman sa
#NAMANSALLAH soyayyan naman sa da dadi sosai, barin ma in kasa a cikin abinci kana ci. Na gwada kuma yayi dadi sosai. Tata sisters -
Farfesun kaza
Zamanin da ba'a cika soya kasa ba sedai farfesu kuma yanada dadi sosai😋#gargajiya Asma'u Muhammad -
-
Farfesun kifi
Maigidana yanason kifi sosai, Kuma yanason farfesu, akan Jin Dadinsa Bai raga komai ba da Naman da Kashin duka ya cinye😍 Ummu_Zara -
Miyar danyen kubewa/okro soup
Miyar kubewa miya ce mai farin jini saboda ana iya cinta da kusa kowanne abinci/tuwo sanna tanada dadin ci da kuma dandano Ayyush_hadejia -
Farfesun naman rago
Farfesu wani salo ne na musamman na sarrafa nama. Yana da saukin yi sannan kowa akwai yanda yake shirya nasa. A lokuta da dama ina yin farfesu don ya kasance abu ne wanda ba kowa ke son dafa shi ba. Don haka zaa ci shi da marmari.#NAMANSALLAH karima's Kitchen -
Farfesun naman rago
A duk lokacin da nake mura nakan bukaci farfesu ko wane iri ne domin samun waraka INA matukar son farfesu. #farfesurecipecontest Meenat Kitchen -
-
-
Farfesun kaza
#Hi Maigidana yana son naman kaza kuma Yana fama da mura shiyasa na sarrafa shi ta hanyar yin farfesu mai yaji da ruwa ruwa. Hannatu Nura Gwadabe -
-
Fanke
#pantry.Nayi mana fanke muyi Karin kumallo dashi Ina da komai so bana bukatar kashe kudi Ummu Aayan -
-
-
-
-
Farfesun kaza
#kitchenhuntchallengeMaigida na yanasun farfesu Duk sanda nayi yana ci yana santi Nafisat Kitchen -
-
Nadadden nama(beef wrap)
Na koyi wnan girkin gurin chef Fasma daya daga cikin gwanayena nayi amfani da nama sabanin naman kaza da tayi. fauxer -
Funkaso da farfesun kaza
Kawai nayi farfesu be saina rasa dame zamu hada muci shine nayi Mana funkaso Kuma munji dadin sa sosai nida maigidana Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10049420
sharhai