Kunun custard

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Akwai dadi sosai, musamman da safe mutum ya sha 😋😋😋

Kunun custard

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Akwai dadi sosai, musamman da safe mutum ya sha 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin custard
  2. Ruwa
  3. Madara
  4. Siga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da a zuba garin custard a roba sai a zuba ruwa kadan a gauraya shi a ajiye.

  2. 2

    Sai a saka ruwa akan wuta idan ya tafasa sai a juye akan wancan garin da aka hada da ruwa,a gauraya sosai saboda kar yayi gudaji,za'a yayi kauri.

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes