Umarnin dafa abinci
- 1
Kayan sanayu amfani dasu
- 2
Da farko nayi amfani da ruwan zafi na wanke kifi na da kyau na ajiye shi gefe
- 3
Na Dora ruwa a tukunya kan wuta na tafasa macaroni na ban bari ya dahu half done,na tsane na ajiye gefe.
- 4
Na Dora wata kunya na saka oil,na saka crushed ginger and garlic na saka timatir da pepper and onion na juya sosai na saka slice onions na kara ruwa na rufe na saka maggi star and naija pot na saka kifi na rufe na bar kifi na dahu da kyau
- 5
Da kifin ya dahu na saka macaroni,carrot and peas na barshi for 3munites,then na saka Maggi signature Dina da parsely na kashe wuta na rufe na barshi for 5munites kafin akayi serving.
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Macaroni Bolognese
Macaroni Bolognese, wannan abincin nada dadi sosai shiyasa nayi dropping recipe din give it a try, you will like it. @jamitunau Fatima Goronyo -
-
-
Scent leaf sauce
Ina matukar ra'ayin nama,haka kuma inason scent leaf sosai shiyasa wannan girkin yayi min dadi sosai, uwargida kada ki bari a baki labari jarraba wannan sauce din, zaki ji dadin sa kema. Jantullu'sbakery -
-
-
Macaroni Salad
#ramadansadaka wana salad din yanada sawki yi kuma ga cika ciki Maman jaafar(khairan) -
-
-
Moi moi 2
Maigidana Yana son moi moi,duk abunka akayi da wake Yana so,a kowannen lokaci Ina kokarin kirkira moi moi recipe na daban. Jantullu'sbakery -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Butternut Squash curry
Wana miyar Squash ne bansa sunashi a hausa ba yawanci yan Indian kecisa, kana iya ci miyar hakana kamar soup ko kaci da bread ko shikafa , A kulu inaso gwada abici wani gari ko wani yare inde Halal ne to insha Allah baa barina a baya 😂 Maman jaafar(khairan) -
Jollof din macaroni
#oneafrica . Na fita unguwa na dawo na yunwa ina neman abun dafawa wadda bazai bata lokaci ba kuma na gaji da indomi kawai na tuna inada macaroni kuma gashi anakan challenge na one Africa shin na yi sharp sharp. Na sadaukar da girkin nan ga @Leemah @Sams_Kitchen da @nafisatkitchen duk bismillan ku Ayshat Adamawa(U. Maduwa) -
Farfesun tarwada
Ina muku bismillah dukkan sabbin authors na cookpad ina muku barka da zuwa da fatan zakuji dadin kasancewa tare da cookpad #skg Sam's Kitchen -
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10342049
sharhai