Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 8Egg
  3. 1 cupSugar
  4. 1 tbsBaking powder
  5. 1/2 tbsBaking soda
  6. 1 tbsVanilla flavour
  7. 1 tbsMix flavour
  8. Milk flavour
  9. 1/2 cupMilk
  10. Butter 150grm
  11. 1 tbsCoconut flavour
  12. 2 tbsCorn flour

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga kayan hadin cake dina.

  2. 2

    Dafarko na hada butter da sugar nai mixing, for 20mnts

  3. 3

    Sannan na fidda kwanduwar kwai daban ruwan kwai ma daban.

  4. 4

    Sannan nasa kwanduwar kwai a cikin butter danai mixing nasake mixing.

  5. 5

    Na zuba flavours dina.

  6. 6

    Nai mixing egg white dina da 1tbs na sugar, nasa high speed na mixer har saida yazama kumfa gaba daya.

  7. 7

    Gashinan yazama kumfa.

  8. 8

    Gashi nan na juya robata ta kalli qasa kuma kumfar bata zuboba, saboda yayi sosai ba ruwa.

  9. 9

    Na hada dry ingredients dina kamar, baking powder, baking soda, powdered milk, flour.

  10. 10

    Gashi na hadasu na juya.

  11. 11

    Saiki debi kumfar ki kadan ki zuba a mixing din butter nan sannan kizuba flour.

  12. 12

    Ki zuba corn flour.

  13. 13

    Haka zakita zuba flour kina zuba kumfar kwannan kina mixing harsai sun qare

  14. 14

    Gashinan na zuba kumfata ta qarshe.

  15. 15

    Gashi nagama hada qullina sai gashi.

  16. 16

    Gashi nasa takaddar gashina a ciki, na zuba qullina.

  17. 17

    Nasa cake dina a oven amma a hawan farko nasa saboda ina amfani da local oven na rufe yai kamar 10mnts zuwa 12mnt, yadda nake gane ya gasu, inajin yafara qamshi.

  18. 18

    Gashi ya gasu na fito dashi yasha iska.

  19. 19

    Gasu sunyi dadi sosai.

  20. 20

    Ga cikinshi yayi laushi.

  21. 21

    Wannan cake akwai dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Saudat Yusuf Garba
Saudat Yusuf Garba @cook_18219854
rannar

sharhai

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai
Gaskiya ni nayita mixing egg white nawa yaki yin kunfa😟

Similar Recipes