Chicken pie

Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
Kano

#Ashlab#
Yanada dadi sosai yafi meatpie dadi
Godiya ga ayzah nayi recipe dinta

Chicken pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Ashlab#
Yanada dadi sosai yafi meatpie dadi
Godiya ga ayzah nayi recipe dinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
10 guda
  1. 2Flour kufi
  2. Tsokar kaza dafaffiyi
  3. Attaruhu/albasa
  4. Butter cokali 2
  5. 1Kwai
  6. Gishiri Kadan
  7. 2Maggi
  8. Baking powder kadan
  9. Soyayyen ridi
  10. 2Man suya kufi

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Na tankade flour nasa gishiri,baking powder,butter ana juya nafasa kwai najuya sosai zansa ruwa kadan nakwaba,sannan aita bugashi sai arufeshi da leda abarshi yayi Minti 10

  2. 2

    Tsokazar kaza daffiya nadaka na daka attaruhu da albasa nadora kasko nasa Mai kadan anasasu atturu sannan dakakkiyar kaza sai Maggi 1 nasuya su sama sama Nasauke.

  3. 3

    Nadauko katakon Murji nabarbada flour,nadauko kwabin zan murzashi yayi fadi nasa kufi na futar da shef sai inzuba hadin kazar atsakiya sai IN kawo wani inrufe insa cokali Mai yatsu inbi gefe gefen saman nashafa ruwa Kadan sannan inbarbada kantu.

  4. 4

    Nadura mai yayi zafi sai insuya Idan gefen yayi ja injuya daya gefen Idan yayi sai akwashe acida shayi ko lemo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aminu Nafisa
Aminu Nafisa @cook_17884001
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes