Semo da kubewa da stew

Kanuri Kaga
Kanuri Kaga @cook_18178160

#BK

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semo da kubewa
  2. Mangada da albasa
  3. Atarugu
  4. Tumotu da maggi da daddawa
  5. Gishiri Corry da tyme
  6. Nama
  7. Tafarnuwada kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kasa ruwa a tukunya sannan kisa a wuta idan ya tafasa kisa mai kadan sai ki tuka semo vita sannan ki bari for 10mnt sannan ki kwashe kisa a laida

  2. 2

    Sai ki nemi tukunya kisa mangada ki daura akan wuta sai kisa albasa idan ya sowu sai kisa markadandan kayan miyan ki su atarugu da tomato sannan kibari ya sowu sai kisa soyayen nama sai kisa maggi gishiri da Corry da tyme sai ki bari for 10mnt sai kisa ruwa kada

  3. 3

    Sai ki bari after 15 mnt sai ki sauke stew ya kammalu

  4. 4

    Sai ki name tukunya kisa ruwa akan wuta sai kisa daddawa da tafarnuwa dakake idan ya tafasa kisa maggi da gishiri kadan ba dayawaba sannan kisa kubewa da kanwa kadan sai ki bari yayi 10mnt kubewa ya kammalu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Kanuri Kaga
Kanuri Kaga @cook_18178160
rannar

sharhai

Similar Recipes