Kayan aiki

  1. 1 cupMadara
  2. Sugar 2 tablespoon
  3. Ruwa 3 tablespoon
  4. Nutella
  5. Cocoa powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba madara da sugar acikin kwano sai ki zuba ruwa aciki ki juya ya hade kada yayi ruwa

  2. 2

    Zaki samu nutella dinku dai dai said ki zuba coca powder a ciki ki juya shi yayi tauri sauki mulmula kisa a fridge yayi sanyi sosai said yayi tauri

  3. 3

    Zaki dauko kwabin madarar ki said ki fadashi a hannu said ki dauko nutella dinki kisa a tsakiyar sai ki mulmulashi.shikenan said ki soya a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Sumayya Adam Muhammad
Sumayya Adam Muhammad @cook_18564548
rannar
Kano

Similar Recipes

More Recommended Recipes