Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
5 yawan abinchi
  1. Shinkafa
  2. Kayan miya markadaddu
  3. Maggi da gishiri
  4. Spicies
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko zaki zuba mai a tukunya kisa markadaddun kayan kiyanki Kisoya sosai kisa maggi da gishiri sai Dan spices dinki da kikafiso idan ta soyu kisauke

  2. 2

    Ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa kivwanke shinkafa ki zuba idanvta dahu ki sauke ayi serving ASA miyar da aka soya aci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mufeeda
mufeeda @cook_19519706
rannar

sharhai

Similar Recipes