Kayan aiki

  1. Flour Kofi uku
  2. 1/2 tspGishiri
  3. Sugar cokali 6
  4. 1 TbspYeast
  5. Madara rabin kofi
  6. 2 TbspButter
  7. Ruwan dumi
  8. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba abubuwan duk a waje daya a kwaba da ruwan dumi kwabin kamar na fanke

  2. 2

    Sai abarshi ya tashi

  3. 3

    Inya tashi sai ana iba ana zubawa a mai a rage wuta abarshi ya soyu a hankali

  4. 4

    Shikenan sai a kwashe sai ci

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Rahinerth Sheshe's Cuisine
rannar
Kano @Danladi Nasidi Housing Estate.
Tun ina yarinya na taso da kaunar girki da sarrafa Shi kuma mahaifiya ta tabani goyon baya ta hanyar koyamin
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes