Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba mai daidai misali a tukunya ki soya sai ki zuba kayan miya ki soya su suma,idan sun soyu sai ki dako awara ki marmasa ta ki zuba a kan kayan miyar ki juya su kara soyuwa sai ki tsayar da ruwan miya ki zuba maggi da sinadarin karawa girki dandano ki juya.Ki bata mintuna idan ta soyu sai aci da tuwon shinkafa.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Awara mai Hadi


Awara mai kwai


Fried spaghetti
#girkidayabishiyadaya


Soyyayen Awara da Kwai
#girkidayabishiyadaya


Miyar alayyaho da awara


Awara


Miyar awara
Dedicated to Maryaama's kitchen❤


Awara mai kayan Lambu


Dambun awara
Awara tana daga abincin da nake so sosai


Toasted awara
Munji dadinta sosae nida iyalina ga saukin yi kuma


Baked awara
#GirkiDayaBishiyaDaya


Awara mai sauce
Ma koyi wnn girki a cookpad kano authors group yana da dadi sosai#girkidayabishiyadaya


Awara da sauce
Ina matukar son awara


Awara


Awara da sauce
Awara da miyar albasa akwai dadi, duk wacce bata tabayi to tagwada


Awara da miyar albasa
#kanogoldenapron#inason awara sosai kuma tana kara lfy


Masar doya 😋😋
#Sahurnrecipecontest#


Awara da kwai
Idan kingaji da soya awara a ruwan mai toga dabara ki soyata acikin ruwan kwai ki yanka mata sinadaran dadi kuci kayanku.


Awara mai ruwa ruwa


Awara with egg source
Inason yin girki sabida yanasani nishadi musamman in nadafa yan uwana sukaci sukaji dadi


Soyayyar awara da kwai


Spicy awara
Wannan awarar tayi Dadi sosai


Awara da kwai
Ko kin San edan kk ajiye awara a fridge duk sanda xk Yi amfani da eta kk sake tafasa ta tana dawowa kamar sabuwa kamar a lokacin aka tafa? Edan baki sani b ki gwada Yar uwa #gargajiya


Awara da egg souce


Kwallon Awara
Yana Dadi sosai ga sauki wurin Yi #sahurancontest


Peppered awara
Dadi Kam baa magana sai wanda yaci 🤣😂 hello my Cookpad Fam 💓 2 days hope kuna lfya Ina miqa gaisuwata gareku dafatan na sameku lfya 😍#yclass


Awara
Hadi mai dadin gaske. #1post1hope


Soyayyar awara da miyar kayan lambu
💥💃


Faten Shinkafa Da wake
Nayi Kunun Gari Basise Sai sauran dafaffiyar shinkafa wacce taji gyada da Kanumfari da citta tayi saura 😚nikuma banison inzubar sainace mezai hana inyi fate dashi?🤔 kuma tunda gyadar cikin dafaffiyar shinkafar markadeddiyace kunga basai nasake zuba gudajin gyada ba, ina bude firji kawai sainaga inada sauran wakena dafaffiya sai nace barin gwada sabuwar samfurin fate hmmmmmmmm megida yayi santi ba kadanba 😍😋😋😜#gargajiya


Crispy awara ko awara chips (Qara'i)
Kwadayi.com#teambauchi

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11233747
sharhai