Dafadukar shinkafa Mai kayan lambu

Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
Sokoto

Yanada saukin dafawa Kuma yanada amfani ga jiki

Dafadukar shinkafa Mai kayan lambu

Yanada saukin dafawa Kuma yanada amfani ga jiki

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tattasai da tarugu
  3. Albasa da cabbage
  4. Caras da koren wake
  5. Mai da corry
  6. Sinadarin d'and'ano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki gyara kayan miya ki jajjaga kizuba mai a tukunya kidora a wuta idan yayi zafi saiki zuba jajjagen kisoya sama sama,saikiyi sanwa kisa sinadarin d'and'ano ki rufe,

  2. 2

    Idan ya tafasa saiki wanke shinkafa kizuba kirufe,bayani wani lokaci saiki duba idanta dauko dahuwa saiki wanke yankakken cabbage da caras da green beans da albasa tareda Corry kizuba a Kai kijuya sai sun hade kirufe, bayan kamar minti goma saiki sauke shikenan kin kammala dafadukar shinkafa Mai kayan lambu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mmn khairullah
Mmn khairullah @cook_18339957
rannar
Sokoto
Ina son girki tun Ina karama,girki kansani nishadi🤩
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes