Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki gyara namanki ki saka albasa, maggi, gishiri, curry, citta da tafarnuwa sae ki Dora a wuta ki barshi ya dahu

  2. 2

    Idan ya dahu sae ki soya, ki jajjaga attaruhu da albasa kisa ruwa kadan ki saka maggi da curry sae ki juye naman naki a ciki ki barshi for 5minuts

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
Da dadi sosae musamman idan kika hada da potatoe kow doya

Similar Recipes