Kunun gyada d farar shinkafa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Ae Dadi d gani ba tambaya 😋

Kunun gyada d farar shinkafa

Ae Dadi d gani ba tambaya 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsGyada
  2. 1 cupShinkafa
  3. Sugar
  4. Madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki Sami danyar gyadar ki ki gyara t ki cire Masa kyau sae ki xuba ta kasko ki soya sama sama sae ki Dan barta Tasha iska sae ki mustsike ki bushe ta tas d dawo fara b bawon sae ki wanke ki jika ta

  2. 2

    Ki gyara shinkafa tuwon ki edn d gyara ki wanke itama ki jika edn suka jiku sae ki Yi blending dinsu ki tace ki xuba a tunkaya kiyi t juya sosae Kar yy gudaji har sae yy kauri yadda kk so Amma kisa wuta kadan

  3. 3

    Edn yy kauri ki sauke kisa sugar da Madara kijuya shike nan sae shaa😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

Similar Recipes