Danbu(na tsaki)

kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086

Dadin yakai aci da ruwa agefe ko lemo mai sayi... Danbu sai d ruwa

Danbu(na tsaki)

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Dadin yakai aci da ruwa agefe ko lemo mai sayi... Danbu sai d ruwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
  1. Tsakin masara Kofi3
  2. 100 gCabbage
  3. Albasa
  4. Man gyada gwangwani 3
  5. Attaruhu
  6. Kayan dandano
  7. Gyada

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Dafari a wanke Tsakin axuba a madanbaci king xuba dakarkiyar gyadarki saboda gyadar tayi laushi sosai, sai a turashi.

  2. 2

    Da yayi half done sai ki kwashe a babban abu king xuba greated attaruhunki, curry, kayan dandano, cabbage, yankarkiya albasarki da mai gwangwani daya da rabi, ki juya sosai sai ki maidashi cikin madabacin ki rufe yadda tiririn b xai fita ba. Har y tirara sai ki sauke aci dadi lpia...

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
kulsum's cuisine
kulsum's cuisine @cook_20620086
rannar

sharhai

Similar Recipes