Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko ki Sami tukunyar ki Mai stafta ki dura ruwan ki, idan yatafasa sai ki wanke shinkafa ki, ki zuba acikin tafashasha ruwan kirufe.
- 2
Idan yafara dahuwa kadan sai kitace da kwando kisami tukunyar kimayar kanhuta ki zuba ruwa Mai dumi da gishiri kadan ki juye shinkafar kimayar da murfin kirufe, ki Bata yan mintina ta turaru.
- 3
Kisami kayan miyar ki, kiwanke su, sai ki niga kidura akan huta. Idan ruwan ya tsotse sai kizuba Mai, magi, tafarnuwa da citta.ki barta tadahu kadan ki sauke.
- 4
Idan Zaki zuba nama, saiki tafasa da albasa da kayan kamshi da magi, kizuba aciki.A CI DADI LFY.
Yanayi
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Shinkafa da miya da wake da salad
Mai gidana Yana sonta sosai shiyasa nake yimasa kuma Akwai dadi hardai in anhada da salad#sokotostate habiba aliyu -
Shinkafa da miya
shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsakuma ya karbu sosai a duniya Sarari yummy treat -
-
Dafadukan shinkafa da miya
An saba yin shinkafa dafaduka ba miya , sai na sama wannan miya sai gashi ana ta yabon dadinta ,alhamdulillah Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Garau Garau
Wannan kalan abinci yana cikin abincin da nafi so. Haka miji na ma yana sonshi sosai, shi yasa a kullum nake kayatashi ta hanyoyi daban daban dan farantawa mai gida na. #garaugaraucontest Tastes By Tatas. -
Shinkafa mai kala da miyan sous
Wannan abincin yayi dadi sosai, kuma ga ban sha,awa. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Garau garau da yar miya
Mai gidan yana son garau garau sosai shiyasa na mishi domin yin suhur. Yar Mama -
-
Alale da sauce din hanta
Me gidana na matuqar son alale musamman a hadashi da sauce din hanta Yana qara lafia sosai Hadeexer Yunusa -
Jollof din shinkafa da miya
#ramadansadakah , wannan hadin yana da matukar amfani ga mai azumi yayishi ,sabida yana rike ciki sosai ,idan aka ci dabino kamar guda 5 a lokacin sahur to insha ALLAH ba za,aji wuyar azumi ba ,tested&trusted. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
Teba da soyayyar miya
#Sahurrecipecontest# Gaskiya ni macece,mai son kirkirar abu,shiyasa na yi wannan Teba mai alamar ZUCIYA,a lokacin SAHUR dina.Tare da soyayyar miya mai dandano. Salwise's Kitchen -
-
-
-
-
-
Shinkafa da miya da salak da timatir
Abincine mai dadi da kayatarwa uwar gida daure ki gwada dan zai kayatar damai gida. Umma Sisinmama -
-
-
-
-
Jallof shinkafa
Tanada matukar saukin yi sosai Bata daukan lkcn gurin yinta, Zaki shinkafar ki da duk abinda kke so kamar kifi, kazaseeyamas Kitchen
-
Shinkafa dafa duka
Girki Mai kyau da dadi Mai farin jini Mai Jan hankali... Achi dadi lfy😋😋 Khadija Habibie -
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12728698
sharhai