Kayan aiki

awa daya
3 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 2 tbsSugar
  3. 1/2 tbsYeast
  4. 1/4 tspSalt
  5. Ruwan dumi yadda zaikwaba

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Zaki hade duka ingredients din guri daya azuba ruwan dumi a kwaba a rufeshi abarshi ya tashi

  2. 2

    Sai adauko akara kneeding yayi fadi sai a nadeshi kamar tabarma

  3. 3

    A yanka sai asaka sparsely a kai ayi rolling kadan abarshi ya tashi sannan asaka mai kadan a pan

  4. 4

    Ajerasu idan ya gasu sai a jiya bayansa ya gasu wuta kadan zaa saka sabida kar ya kone za'aci da duk irin miyar da ake so

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Safmar kitchen
rannar
Ramat Close U/Rimi
ina matukar son girki shiyasa banajin wahalar zuwa ko ina in kara koya
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes