Cin cin (Rose shape)

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gsky Ina son sflour shiyasa nk kokarin sarrafa ta ta hanyoyi dabam dabam

Cin cin (Rose shape)

Gsky Ina son sflour shiyasa nk kokarin sarrafa ta ta hanyoyi dabam dabam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Sugar 3 spoon
  3. Mai 4 spoon
  4. Kanunfari
  5. 1/2 tspGishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    D farko xaki hada kyn ki ki xuba ruwa ki kwaba sae ki buga shi sosae sae ki rufe ki barshi minti 15 up

  2. 2

    Sae ki gutsiro Dough dinki ki murza sae ki Sami Abu me Dan girma ki cire shape din circle kmr haka

  3. 3

    Sae ki raba duk circle daya gida 4 sae ki dauko daya byn daya ki jira kmr haka

  4. 4

    Kiyi kmr haka har sae kin jera guda 8 sae ki nannade kmr tabarma a hankali

  5. 5

    Kmr haka sae ki sa hannu ki ki mammatse tsakiyar sa kmr haka

  6. 6

    Sae ki saeta dae dae tsakiyar ki sa wuka ki yanka kmr haka

  7. 7

    Sae kisa hannu ki dan bubbuda shi xaki ga y baki Rose sosae ki sa kanunfari a tsakiyar sa

  8. 8

    Sae ki Dora mae yy xafi ki soya

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes