Spicy Crackers

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Yaronah yachi yayi mai dadi.. Yache mummy kirika mun na Schl😀😋😋😍

Spicy Crackers

Yaronah yachi yayi mai dadi.. Yache mummy kirika mun na Schl😀😋😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hour
mutane 2 yawan
  1. 2 cupsFlour
  2. Spices (Curry, thyme, maggy, pinch of Salt)
  3. Mai kadan
  4. Ruwa kadan
  5. Butter rabi Tablespoon
  6. Sai sugar shma kadan da Baking powder

Umarnin dafa abinci

1hour
  1. 1

    Ki tankade Flour incase kada yazo d kwarai. Kisama mazubi mai kyau kizuba

  2. 2

    Kisa dry ingredients inki dana lissafo akarshe kisa butter adadin dana fada asama

  3. 3

    Kizuba ruwa kadan Though inki yayi tauri kiyita moldin harsai y hade jikinshi, saiki barshi for lyk 2/3minutes inyayi saiki gutsera

  4. 4

    Kina sa Rollnpin kina moldin kina yankawa irin shape in da kk so kina gamawa saiki sa Mai awuta kisoyashi yayi golden Brown..

  5. 5

    Shjenan saikichi abunki d dan Source ko Kisha D Tea

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Masha Allah 😋😋to a dinga yime 🥰

Similar Recipes