Lemun carrot da apple da kwakwa da kuma ginger🤤

Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
Abuja Nigeria

Akwai shi da dadi ga kuma saukin hadawa

Lemun carrot da apple da kwakwa da kuma ginger🤤

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Akwai shi da dadi ga kuma saukin hadawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Manya manya carrot guda biyar
  2. Red apple guda daya
  3. Kwakwa rabin kwallo
  4. Sugar
  5. Ginger guda daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke ginger da carrot da apple. Ki yanyanka su kanana, kihada da kwakwa itama ki yanka ta kanana. Duk kihada kiyi blending din su, sai sunyi laushi

  2. 2

    Saiki tace, kisaka sugar, kisa a fridge yayi sanyi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

sharhai

Similar Recipes