Tura

Kayan aiki

  1. Kifi/ tilapia
  2. Olive oil/ man zaitun
  3. maggi
  4. Gishiri
  5. curry
  6. thyme
  7. coriander seed
  8. red color
  9. mayonnaise
  10. ketchup
  11. lemon
  12. mix spices
  13. ginger pest
  14. garlic pest

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko dai, zaki gyara kifi, saiki hada man zaitun da curry, thyme, ketchup, maggi, gishiri, ginger, garlic, red color, coriander seed, mayonnaise, mix spices, kidan matsa lemon shima kadan

  2. 2

    Saiki shakuda su suhade sosai, sannan ki shafawa kifin ciki da waje ko’ina ya ji. Sai kiyi grilling.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

Similar Recipes