Kunun tamba

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
Katsina

Wanan kunun yana da matukar dadi sanan yana da kyau ga masu ciwan suger su dinga sha #ramadansadaka

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
3 yawan abinchi
  1. Garin tamba kofi biyu
  2. Madara
  3. Suger
  4. 1Ruwa kofi

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki samu garin tamba ki zuba a kwano me zurfi bayan nan ki kawo ruwa ki dama shi

  2. 2

    Sanan ki daura ruwa akan tukunya su tafasa idan sun tafasa sai ki sheka zaki ga yayi kauri dai ki saka shi inda ba zai huce ba

  3. 3

    Bayan nan idan kin tashi sha sai ki dauko madara da suger sai ki zuba ki sha ga masu ciwan suger kuma zasu iya saka madara kadai ko zuma kadan

  4. 4

    Yanda ake gari tambar zaki samu tambar ne a kasuwa ake saidawa sai ki gyara ta ki wanke ta tas ki shanya ta bushe ki saka kayan kamshi da dan yaji ciki ki bada a nika maki ya zama gari

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai

Cookingwithseki
Cookingwithseki @cookingwithseki
@cook_15125852 You have being gone too long oooo, please come back and entice us with more recipes.

Wanda aka rubuta daga

@Rahma Barde
@Rahma Barde @cook_15125852
rannar
Katsina

Similar Recipes

More Recommended Recipes