Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Maggi
  3. Albasa
  4. Manja
  5. Tomato
  6. Lettuce
  7. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa taliya ya nuna ki wanke da ruwan zafi

  2. 2

    Kisoya manja da albasa, ki yanka kayan lambu, ki barbada yaji da maggi da gishiri. Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha Ardo
Aisha Ardo @cook_26614272
rannar
Abuja Nigeria

sharhai (2)

Miemiey pie
Miemiey pie @MrsEmi97
Masha Allah, kayan kwadayi knn😋😋

Similar Recipes