Umarnin dafa abinci
- 1
Xaki fara wanke namanki tass sannan ki niƙe a blender kiɗora fry pan ki xuba mai da albasa sannan ki xuba carrot,niƙaƙƙen nama,dankali wasu na tasashi wasu kuma haka suke dashi sai wajen haɗi achan yadahu kisa kayan magginki da curry ki xuba ruwa kaɗan sannan kisaka flour aciki itama kaɗan
- 2
Daganan idan komai ya tsotse waɗannan ruwan saiki sauke kin gama abun haɗi
- 3
Sannan ki tankaɗe flour ki xuba salt,baking powder kiyi mixing sannan ki xuba butter kiƙara mixing daganan saiki xuba ƙwai kuɗansa ruwa kaɗan kiyita mixing saiya xama smooth yayi laushi
- 4
Ki faɗaɗashi sannan kiyi cutting atsakiyar saiki xuba haɗinki ki rufe kisa meat pie cutter kiyi wannan tsaguwar if bakida kiyi using da cokali mai yatsu sai suya shikenan our meat pie is ready
MRS, JIKAN YARI KITCHEN
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
Gasasshen meat pie
Yayi dadi sosai kuma na kasance maabociyar son meat pie iyalina sunji dadinsa Hannatu Nura Gwadabe -
Meat pie
Meat pie ne da akayi a abun gasa biredi,ba gashin cikin oven ba,gashin kan oven cikin mintuna qalilan,yayi laushi da dadi. Meenas Small Chops N More -
-
-
Meat pie
Inason Cin meat pie sosai shiyasa nake yawan yinshi hardai na soyawa#myfavouritesallahmeal#sokotostate habiba aliyu -
-
Meat pie
Wnn yana d dadi acishi da sahur tare da lemo ga rikon ciki#sahurricipecontestAyshert maiturare
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Twisted pie
Gasky yy Dadi sosae n tashi n rasa me xanyi kawae Naga video din shine nayi Kuma Alhamdulillah yy kyau sosae#FPPC Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
Meat pie filling
Wannan filling din nayi shine na meat pie din order Alhamdulillah costumers sunji dadinsa sosae Zee's Kitchen
sharhai (3)