Kayan aiki

  1. Betroot
  2. Carrot
  3. Water
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki bare betroot da carrot saiki gurzasu ki wanke Amman carrot din zaifi betroot din yawa

  2. 2

    Saiki subasu a blender kiyi blending dinsu suyi laushi saiki tace kisa sugar shikenan

  3. 3

    ✍🏻Written by
    *Rukayya m jamil*
    *Mrs Nasir *
    CEO
    👩‍🍳RuNas Kitchen👩‍🍳

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

sharhai (3)

Wanda aka rubuta daga

RuNas Kitchen
RuNas Kitchen @ChefR6044
rannar
kano

Similar Recipes