Kayan aiki

  1. Madara
  2. Suga
  3. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa zuba sugar a cikin tukunya tare da ruwa idan ya narke

  2. 2

    Sai a zuba Madara ana tukawa har yayi dai dai

  3. 3

    A sauke a zuba a Leda Sai a yayyanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
🔥🔥 irin me narkewa din nan cikin baki @deezaarh____ 😋

Similar Recipes