Crispy fara😋😋

aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies

Ba kowa keson fara b amma gsky tana d dadi

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. Fara
  2. Mai
  3. Yaji
  4. Maggi

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki gyara fararki kicire duk gashin jikinta d kashi ki gyara ta sosai saiki xuba mai a kasko ki xuba fararki ki ta juyawa xakiji tafara kamshi inyayi ki sauke ki samu yajinki da maggi ki barbada mata kijuya sosai

  2. 2

    Xaki iya soyata a cikin mai sosai(deep frying)sakuma ki iya xuba mai kadan kisoya (shallow frying)Sannan xaki iya sheka mata ruwan xafi kafin ki soya sannan ki tsane ki shanyata t bushe sai ki soya

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments (7)

Written by

aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
on
A dental therapist, Baker and lots
Read more

Similar Recipes