Dafa dukan Taliya Mai Daddawa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Sai hakuri fa Jego nakeyi yawanci girkin da Daddawa a ciki Amma ku gwada akwai dadi sosai. #TeamBauchi

Dafa dukan Taliya Mai Daddawa

Sai hakuri fa Jego nakeyi yawanci girkin da Daddawa a ciki Amma ku gwada akwai dadi sosai. #TeamBauchi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
5 yawan abinchi
  1. Taliya Leda daya
  2. Attarugu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Maggi
  6. Tafarwa
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Tafashen nama
  10. Man gyada
  11. Citta danya

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Farko nasa Mai a wuta sai na zuba albasa, nadan razana shi sai nasa dakakken danyan citta da garlic.

  2. 2

    Na jajjaga kayan yaji Suma na zuba a ciki.

  3. 3

    Da suka Dan razana sai na zuba ruwa da tafashen nama da Daddawa.

  4. 4

    Na barshi daddawan ya Dan nuna sannan na zuba taliya

  5. 5

    Bayan ta nuna sai na sauke.

  6. 6

    Dadi kamar kunne zai tsinke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes