Miyar Busashshen Kubewa

ZEEHA'S KITCHEN
ZEEHA'S KITCHEN @ZEEHASKITCHEN

Tuwon shinkafa miyar Busashshen kubewa abincin hausawace. Kuma nakasance ina matukar kaunar wannan girkin😋🌹

Miyar Busashshen Kubewa

Tuwon shinkafa miyar Busashshen kubewa abincin hausawace. Kuma nakasance ina matukar kaunar wannan girkin😋🌹

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
2 yawan abinchi
  1. Tattasai
  2. attaruhu
  3. albasa
  4. Manja
  5. Busashshen kifi
  6. Nama
  7. Busashshen kubewa
  8. Kayan kamshi
  9. Magi
  10. Gishiri
  11. Ruwa

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Dafarko xaki tanadi dukkan kayan hadi sai ki daura tukunya awuta axuba manja asoya sai asaka kayanmiya Shima a soya da naman da akafiga aka tafasa sai a xuba ruwan sanwa.

  2. 2

    Za'a barshi yayita nuna sai axuba sauran kayan hadin sanan abarshi ruwan ya kone sai akada kubewar

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ZEEHA'S KITCHEN
ZEEHA'S KITCHEN @ZEEHASKITCHEN
rannar
AslmGsky tuntasowata nakasance inamatukar kaunar girke girke .
Kara karantawa

Similar Recipes