Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti goma
Mutane 4 yawan abinchi
  1. Salad
  2. Kabeji
  3. Karas
  4. Bama
  5. Kwai
  6. Mai dan dano
  7. Tomatur
  8. Kurje
  9. Farin mai
  10. Suga

Umarnin dafa abinci

Minti goma
  1. 1

    Da farko zaa fara wanke kayan nan a zubasu a abu mai tsafta

  2. 2

    Zaa fara yanka salad da kabej sai a zuba a mazube mai kyau sai a yanka sauran kayan a zuba Akan salad din nan

  3. 3

    Sai kawu karas a kankare bayansa a wanki sai a goga shi a dauko dafffan kwai a yanka sai a zuba Akan salad din nan sai a kawu bama azubata a wani mazubin a zuba farin mai da mage a juwa sai a zuba Akan sauran kayan

  4. 4

    Sai a mutsa shikinan an gama sai ce zaa ce da shinkafa ko aceshi haka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fakariyya Muhammad
Fakariyya Muhammad @cook_35352725
rannar

sharhai

Similar Recipes