Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samo kayan dana rubuta asama, Zaki ysnka burodi Yanada kikeso,
- 2
Shima sausage din kiyanka tsawon da kikeso,
- 3
Sai kisamu tsinken tsire kijerasu, kamar yadda nasa a hoton sam,
- 4
Idan Kingama saiki Sami kasko kisaka bota kadan, saiki jerasu Akai,
- 5
Kigasa both side din.
- 6
Kisamu kasko kizuba Kwan sannan kikawo hadin burodin kinade aciki kisoya,
- 7
Kamar yadda nayi a hoton.,
- 8
Haka zakiyi tayi harki gama komi.
- 9
Saiki samo Wani gun kifasa kwanki aciki, kisa maggi,gishiri da curry ki kada,
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Chicken kebab


Tsiren naman sallah
Lokacin sallah iyalina suna matukar jin dadin gashin nama kafin afara suya wanan yabani dama domin tabbatarwa sun sami abinda sukeso kuma sunji dadinshi sosai#NAMANSALLAH


Potato lollipop (dankali me samfurin lollipop)
Potato lollipop #kanostate Girkin yanada dadi sosai ga kuma kara lafiya.


Indomie


Tsiren oven


Tsiren nikakken nama
#namansallah.wannan hanya ne mafi sauki wajen sarrafa Naman layya da baya bukatar wani abubuwa Kuma za a iya cinshi ta hanya daban daban kamar da abinci irinsu shinkafa ko burodi kamar yanda nima naci nawa da iyalaina Kuma maigida ya Yaba sosai#NAMANSALLAH


Dankalin hausa na tsinke
Sabuwar hanyan saraffa dankalin hausaAbincin kari☕


Chicken kebab


Egg muffin
Yanada dadi ba kullum muyi ta cin soyayye dafaffeba


Baked awara
#GirkiDayaBishiyaDaya


Soyayyen burodi da kwai
Idea CE kawai tazomin doya da kwai nasoya doyan ya kare amma akwai ruwan kwan shine kawai nasoya burodi na dashi kuma yayi dadi sosai


Tsiren kaza
Nidai nakasance masoyiyar kaza🤣 inason duk wani abu daakyi daga kaza


French Toast


Sausage bread
Yana da dadi ga saurin kosar da mutum.#1post1hope


Mince meat and potato soup
Soup ne na niqaqen nama yana dadi sosai


Cabbage fried rice
Another way to prepare fried rice


Kazar KFC


Tsire
#Holidayspecial😍


Mandula
Kaunar madarace silar yin wannan hadin Gashi dadi sosai Wlh naji dadinsa haka Yarama haka Wlh💃💃💃🌸😍🤗 #Alawa


Tsire nama rago
#sallahmeatcontestTo yan uwan barkamu da sallah Allah ya maimaita muna,wana tsire ne danayi sana lokacin sallah ne yawanci anayi tsire ama ku biyoni kuji yadan nayi nawa


Crunchy wainar rogo da kulikuli


Crispy spicy macroni da awara Sai tsire
Wannan hadin karshene.. ku jarraba


Gasashshen burodi
#nazabiinyigirki yau na tashi banjin Dadin jikina gashi Babu wuta narasa me zanyiwa en makaranta.Dama inada biredi saboda inason shi sosai, iyalaina sunji dadinshi sosai.


Spicy roasted chicken
Wani nauin sarrafa kaza


Burodi mai hadi
#RamadansadakaAmurkawa keyinshi , a matsayin kalacin safiya, kuma yana da dadi sosai ga saurin cika ciki.


Potatoes finger
Wani nauin sarrafa dankalin turawa😋😋😋


Egg into potatoes
#ramadansadaqa iftar egg into potatoes


Tsire me Dankali Da "Kuli"kuli
Duk abunda akasawa kuli yana mutukar dadi ki sosai Inason kuli wlh shiyasa Nike amfani dashi wajen yin abubuwa da dama #NAMANSALLAH


Bread roll
kai ba magana dadi


Coconut flakes Marar sugar

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16260842
sharhai (2)