Shinkafa da wake da sos din manja

Zaramai's Kitchen
Zaramai's Kitchen @zaramai

😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 2
  2. Wake kofi 1
  3. Kayan miya
  4. Soyayyan mana
  5. Manja
  6. Dandano
  7. Kayan kanshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kidafa wake intakusa dahuwa seki sauke kijuye kikara sa sabon ruwa inyadahu sekisa shinkafa kinyadanyi sekisa waken sukarasa dahuwa

  2. 2

    Kisa manja kisa albasa da attaruhu da tattasai kisoyasu in yasoyu sekisa dandano da kayan kanshi da nama sekisa ruwa kadan sekirufe inya shaye ruwan se kisauke dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zaramai's Kitchen
rannar

Similar Recipes