Sudanese tea

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Jiya munsha ruwan sama gari yayi sanyi shine nayima maigidana wannan shayin yana magani sanyi sosai

Sudanese tea

Jiya munsha ruwan sama gari yayi sanyi shine nayima maigidana wannan shayin yana magani sanyi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mnt
Mutum uku
  1. Kayan kanshi Zaki iya using duk wanda gareki gasu kmr haka
  2. Kaninfari,
  3. citta,
  4. yaji baki,
  5. barkono daya,
  6. girfa
  7. na'ana da
  8. Cardamom
  9. Nescafe da lipton
  10. Sugar
  11. Madara

Umarnin dafa abinci

15mnt
  1. 1

    Duk wadan nan abubuwan dana lissafa kayan shayi ne na larabawa da indiya su basa tea salaf kmr mu kowane kikafi son kamshin shi zaki dauka kiyi amma duka sunada dadi

  2. 2

    Ina na cardamom, naanaa da girfa toh yanxu sunkare zanyi using na Kaninfari

  3. 3

    Kizuba Kaninfari 5, citta uku manya in kanana ce kuma biyar haka itama5 sai barkono daya (tanka guda)

  4. 4

    Saiki zuba ruwan madara cup uku daidai girman cup dinda zakusha

  5. 5
  6. 6

    Saiki zuba ruwa cup uku daidai girman cup dinda zakusha kizuba madarar aciki, inkuma ta gari ce itama zaki zuba ruwa

  7. 7

    Saiki zubata ki jujjuyawa yadda batayi gudaji ba

  8. 8

    NOTE

    Zaki iya using madara shanu da ita suke tean su idan kuma madara ruwa gareki (peak)

  9. 9

    Idan na lipton zakiyi zaki fashe Lipton din kizuba garin yatafasa tare dasu idan kuma na Nescafe ne baki bukatar Lipton

  10. 10

    Ki rufe su tafasa sosai sannan kisa Nescafe kijujjuya ki kashe gas kizuba sugar sai sha 😋

  11. 11
  12. 12

    Zyeee M@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏🙏🙏

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes