Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsflour
  2. 1/4butter
  3. 1 tbsyeast
  4. madara 1 2 tbs
  5. 1 tbssuger
  6. qwai daya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki jiqa yeast da suger a ruwan dumi ki barshi like 5 min

  2. 2

    Sekiy xuba flour a roba da butter da madaran da sauran kayan hadin duka ki dauko wannan rwan yeast ki juye ki bugata sosai

  3. 3

    Sannan ki rufe ki barta tsawon minti sha byar

  4. 4

    Xaki dakota ki qara bugata sannna ki yayyankata kisa rolling pin kina murxata

  5. 5

    Daganan seki dauki wuqa ki yanyaaka gefe gefe na flour din

  6. 6

    Xaki dauko fillng da kika hada na kaxa ko kuma na beef ki xuba a dedai tsakiyan ta tsaye

  7. 7

    Seki dinga dauko na gefe daya kina daurawa akan daya kmn kitso har kizo qarshe ki manneta

  8. 8

    Xaki jerasu kan baking pan amma karsui kusa da juna sekiy egg washing kiyi heating oven kisa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sarari yummy treat
Sarari yummy treat @cook_36489263
rannar

Similar Recipes