Jollop din Shinkafa

Yar Mama
Yar Mama @YarMama
Bauchi

Kowa de yansan yanda gari yake ba kudi. To de yau na tashi ba ko sisi Oga ma ba sisi duk POS din area dinmu ba kudi, layi yayi yawa a ATM yunwa ta fara mana barazana sai na tuna ina da wani ajiyan sauce din da na ci taliya dashi. Nace to abu yazo da sauki.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1mintuna
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi uku
  2. Mai
  3. Ajiyayyen sauce
  4. Kayan kamshi
  5. Kayan Dandano

Umarnin dafa abinci

1mintuna
  1. 1

    Farko na gyara shinkafar sai na tafasa

  2. 2

    Nasa mai a wuta sai na yanka mishi albasa sai na zuba sauce din a ciki ya dan soyu sai na sa ruwa nasa kayan kamshi Dana Dandano

  3. 3

    Da ya tasa sai nasa shinkafa na rufe

  4. 4

    Da ya dafu sai muka ci muka sha ruwa muka godewa Allah.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

sharhai (3)

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar
Yummy 😋😋Allah ya kawomuna sawki wana lamari

Similar Recipes