Kayan aiki

Awa daya
  1. Shinkafa Kofi daya da rabi
  2. Wake Kofi daya
  3. Dakakken yaji
  4. Soyayyen mai
  5. Latas
  6. Tumatir guda biyu
  7. Gurji rabi
  8. Maggi
  9. Kanwa

Umarnin dafa abinci

Awa daya
  1. 1

    Ki dora ruwa idan sun tafasa ki wanke wake kisa, idan yayi minti biyar saiki wanke shinkafa ki sa

  2. 2

    Ki zuba shinkafar Ki a kwano kisa latas dinki sa su tumatir da maggi da yaji da Kuma mai, aci dadi lafiya

  3. 3

    Ki sa kanwa, saiki rage wuta kadan saiki barshi ya dahu sosai, harsai kinga waken ya dan fashe saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Umman amir and minaal
Umman amir and minaal @cook_16331553
rannar

Similar Recipes