Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya rabin leda
  2. manja rabin kofi
  3. magi guda biyar
  4. tarugu guda hudu
  5. tattasai guda biyu
  6. albasa guda biyu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu tukunya kisa ruwa akan wuta idan ya tausa kisa taliya aciki ki barshi yayi minti biyu,sai ki sauke kisa ruwa aciki kisaka a kolanda ruwan ya tsane

  2. 2

    Zaki wanke tarugu,albasa da tattasai sai ki nika,kisa kayan miyan acikin tukunya kisa manja,ki soya ya soyu sai kisa ruwa kadan

  3. 3

    Idan ya tausa kisa magi sai ki yanka albasa guda daya kisa,sai kisa taliyan ki juya su hade ki barshi yayi,idan yayi ki sauke aci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Aminu
Amina Aminu @cook_13830126
rannar
zaria,kaduna state

sharhai

Similar Recipes