Soyayyar doya da miyar albasa

Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16371942

Soyayyar doya da miyar albasa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya guda daya
  2. Mai
  3. Gishiri
  4. Albasa guda biyu
  5. Attargu
  6. Tatasai
  7. Maggi
  8. Kayan kamshi
  9. Albasa mai lawashi.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da faro ki fere doya ki yayyanka ki wanke sai ki saka gishiri,ki saka mai a abun suya indan yayi zafi sai ki zuba doya ki barta ta soyu..

  2. 2

    Miya sai ki yanka dukan kayan miya sai ki zuba mai a tunkuya indan yayi zafi sai ki zuba kayan miya indan ya fara soyuwa sai ki xuba albasa da mai lawashi ki zuba maggi da kayan kamshi sai ki barta a soyu shikenan kin gama miya..amma albasa zaki yanka da dan yawanta...

  3. 3

    Na hada da shayin girma..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Shamsiya sani
Shamsiya sani @cook_16371942
rannar

sharhai

Similar Recipes