Dan waken fulawa

umr i
umr i @cook_16738553
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2 yawan abinchi
  1. 2Fulawa Kofi
  2. Kuka cokali 1
  3. Kanwa kadan
  4. Ruwa yanda zai isa
  5. Mai ¼ kofi
  6. 2Maggi
  7. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tankade fulawa da kuka,a kwaba da ruwan kanwa,kar yayi tauri kar yayi ruwa

  2. 2

    A dora ruwa a wuta har ya tafasa, idan ya tafasa a fara jefa danwake

  3. 3

    Idan ya dahu a kwashe,aci da mai da yaji da maggi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
umr i
umr i @cook_16738553
rannar

sharhai

Similar Recipes