Umarnin dafa abinci
- 1
Zaa niqa shinkafa niqan biski,sai a zuba ruwa a tukunya a dora sae a dora colander akai a jiqa garin shinkafar a zuba ta cikin colander a rufe colander da foel paper a zuba mangyada a qullin a qara rufewa har sae ya dahu.shikenan
sae kuma a soya mai a zuba niqaqqen kayan miya har sae ya soyu an zuba kayan hadi sae a sawqe
aci tareda cous cous en shinkafan.
#1post1hope#
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Shinkafa da miya
Ina son yin shine haka domin iyalai na na son haka bakomai ciki Sai ganyen kabeji Lubabatu Muhammad -
Jollof din shinkafa da miya
#ramadansadakah , wannan hadin yana da matukar amfani ga mai azumi yayishi ,sabida yana rike ciki sosai ,idan aka ci dabino kamar guda 5 a lokacin sahur to insha ALLAH ba za,aji wuyar azumi ba ,tested&trusted. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
Shinkafa da miya
shinkafa da miya Abincine da kusan ko wanne yare yakecinsakuma ya karbu sosai a duniya Sarari yummy treat -
-
-
-
-
-
-
-
Shinkafa da miya
#pantry.A wannan yanayi da ake ciki na rashi kudi a hannu yasa na shirya wannan abincin da be bukatar kudi kasancewar Ina da komai. Alhamdulillah abinci yayi dadi. Allah ya shige mana gaba a cikin yanayin nan Ummu Aayan -
-
-
-
Dafadukan shinkafa da wake da kifi
#oldschool nayi wannan girki ne sbd maigida yana so Hannatu Nura Gwadabe -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dafadukan shinkafa da miya
An saba yin shinkafa dafaduka ba miya , sai na sama wannan miya sai gashi ana ta yabon dadinta ,alhamdulillah Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
Shinkafa da miya
Shiwan nan abinci na gargajia ne kusan duk mutane suna sonsa , Ina jin dadi idan nayi girki aka dinga yabawa.... Habibie na baya gajia da chin wannan girkin😋 shiyasa bana jin zan taba gajia da girka wannan girkin Khadija Habibie -
-
-
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8762129
sharhai