Fanke mai ruwan kwakwa

ummi ahmad
ummi ahmad @cook_16689892

Fanke mai ruwan kwakwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Yis
  3. Suga
  4. Ruwan kwakwa
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba fulawa a roba a zuba yis suga a gauraya sannan a zuba ruwan kwakwa a kwaba dashi idan an gama a rufe a sa waje mai dumi dan ya tashi

  2. 2

    Idan ya tashi sai a bugashi a zuba mai a kasco idan yayi zafi sai ana diban kullin da hannu ana tsomawa cikin mai har a gama sannan a barshi ya soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummi ahmad
ummi ahmad @cook_16689892
rannar

sharhai

Similar Recipes