Tura

Kayan aiki

  1. Mamgoro
  2. Sikari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki fere mangoronki ki cire Naman sae ki markada Shi yayi laushi sae ki taceshi kisa sikari ki juya sosae idan yayi sanyi sae a Sha😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Fatima Bint Galadima
Fatima Bint Galadima @Homechef2000
rannar
Kano State
I love cooking infact cooking is mah hobby I can spend all the day in kitchen without worrying my kitchen my pride!!!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes