Niqaqqen mangoro

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Mangoro
  2. Madara ta ruwa
  3. Sikari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke mangoron ki ki cire Naman sae ki zuba a blender ki zuba Madarar ruwa da sikari sae ki markada Shi idan yayi laushi sae ki saka a fridge yayi sanyi😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sa'adatu Usman Muhammad
rannar

sharhai

Similar Recipes