Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
  1. Flour
  2. Yeast
  3. Kifi
  4. Albasa
  5. Tafannuwa
  6. Dandano
  7. Mai
  8. Taruhu

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Da farko zaki proofing yeast dinki ki aje a gefe yyi, kafi nan zaki gyara soyayyen kifinki ki murje shi ki jajjaga taruhu, albasa, da tafannuwanki

  2. 2

    Kisa mai a pan ki soya shi idn yyi sai sauke kisa shi a gefe sai ki koma filawanki kisa dan gishiri kadan sai ki zuba wnn proofed yeast din nake

  3. 3

    Ki kwaba da dan tauri ki barshi ya tashi idn ya tashi sai ki murza shi yyi tsawo sai kisa soyyayen kifinki ki nade sai suya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Suad Bite
Suad Bite @Surry1989
rannar

sharhai

Similar Recipes